Mudansir Haladu (Barkeke) na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa taron sunan Ɗan sa kuma takwaransa wato Mudassir AYAAN wanda Allah ya azirtasu da shi.
Za’a gabatar da wannan gagarumin shagalin bikin ne domin taya su murnar wannan babbar kyauta da Allah ya yi musu a ranar Lahadi 18th ga watan Janairu 2026
Lokacin da za’a fara wannan gagarumin shagali shine, karfe na ranar Lahadin dai a dakin taro na MBY Events Center dake unguwar Janbulo.

Allah ya bada ikon zuwa Ameen summa ameen
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t