Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Wani shahararren Mai arziki ne da Allah ya albarkaci jihar Kano da shi, wanda muke roko da fatan Allah ya ci gaba da riko da hannunsa wajen taimakawa mutane da saka su cikin farin ciki da jin dadin musamman a wannan Lokacin.
Dan Adalan Mubi ya fara da rabawa al’umma na birnin Kano gabas da yamma kudu da Arewa kayan abinci, wanda suka haɗa da
Buhun shinkafa,
Buhun sukari,
Buhun Gero,
katon din Taliya,
Katan din macaroni,
Wannan duk kason mutum daya ne daga taskar Dan Adalan Mubi
Wasu kuma an hada musu da
50 litree na man girki
Madara
Lemuka
Ruwan Roba
Maltina
Exotic
Five Alive
Muna addu’a Allah ya saka masa da alheri Allah ya kara mana irinsu a birnin Kano ameen summa Amin.



















Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ