Daga Abu Huraira (Allah ya yarda da shi),
Manzon Allah ﷺ ya ce:
❝ Kalmomi biyu masu sauƙin furuci a harshe, amma masu nauyi a mizani, kuma ababen ƙauna ne ga Ar-Rahman (Allah):
Subhanallahi wa bihamdihi, Subhanallahil-Azeem.* ❞
(Riwayar Bukhari da Muslim)
📖 Ma’ana:
*“Tsarki ya tabbata ga Allah da yabonsa; tsarki ya tabbata ga Allah Maɗaukaki Maigirma.”*
🕌 Darasi:
Wadannan kalmomi na da sauƙi a baki amma suna da matuƙar girma a wajen Allah. Yana da kyau mu yawaita fadar su don samun lada mai yawa cikin sauƙi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t