Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Ash-Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau , ya yi kira ga daukacin limamai da al’ummar Musulmi a …
Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Ash-Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau , ya yi kira ga daukacin limamai da al’ummar Musulmi a …
Daga Abu Huraira (Allah ya yarda da shi), Manzon Allah ﷺ ya ce: ❝ Kalmomi biyu masu sauƙin furuci a harshe, amma masu nauyi a mizani, …
Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya (NSCJ) ta sanar da naɗin Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a matsayin sabon shugaban majalisar, biyo bayan rasuwar tsohon shugaban …
Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin Kwanturola mai kula da Cibiya Da Gidajen Horas da Kangararru Dake Billiri (MSCC) ya karbi bakuncin fitaccen malamin addinin Musuluncin …
Shugaban hukumar Shari’a ta jihar Kano Malam Abbas Abubakar Daneji yayi kira ga yan kasuwa da su ji tsoron Allah su yi koyi da kiran …
Majalisar jagororin addinai ta Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Alrfama Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu …
Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …