Kamfanin NNPC Zai Fara Haƙo Man Fetur Na Farko A Nassarawa

Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin man Fetur na Nijeriya NNPC Limited Mallam Mele Kyari ya sanar a yau cewa za a fara aikin hako rijiyar mai na farko a jihar Nasarawa a watan Maris na 2023.

A cewar Kyari wannan na zuwa ne a ci gaba da aikin hako iskar gas a cikin tudun Najeriya.

Kyari ya bayyana haka ne a lokacin da ya karbi bakuncin tawagar fitattun ‘yan asalin jihar Nasarawa, karkashin jagorancin gwamnan jihar, Engr. Abdullahi Sule a NNPCTowers, Abuja, da safiyar Juma a.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *