Karin Albashin Ma’aikata Zai Haifar Da Matsala! Inji Shugaban Ma aikata kasar Nan

Karin Albashin Ma’aikata Zai Haifar Da Matsala! Inji Shugaban Ma aikata kasar Nan

Best Seller Channel 

 

 Best Seller Channel 

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta jaddada bukatar a yi wa ma’aiaktan gwamnati karin albashi da alawus-alawsu dinsu. 

Jaridar Aminiya ta rawaito shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya, Ayuba Wabba, shi ne ya yi kiran a lokacin taron nuna tsakanin da bangaren Gwamnatin Tarayya wanda Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Miss Folasade Yemi-Esan ta jagoranta. 

Best Seller Channel 

Wabba wanda ya yaba wa Gwamnatin Tarayya kan aiwatar da mafi karancin Albashi na ₦30,000, ya kara da cewa, matsalar karancin albashi abu ne da ya shafi kowane bangare na ma’aikata.”

Ya kara da cewa aikin gwamnati mafi karancin albashi da kuma karin karin albashin abu daya ne.

 “Ma’aikatan gwamnati da suke aiki a ma’aikatu, musamman matakan ma’aikatu da abubuwan su ne masu hidiman da bai taka kara ya karya ba.

Saboda haka ya kamata a kara musu kwarin gwiwa domin su ne masu gudanar da ayyuka da shirye-shirye da kuma tsare-tsaren gwamnati.”

Best Seller Channel 

 Da take nata batun, Shugaban Ma’aikatan ta ce, yin karin albashin na iya haifar da  nakasu. 

A sanya sharadi cewa muddin muka kara wa ma’aikatan gwamnati albashi, to ya ya zama jazaman su rika yin duk ayyukan da suka rataya a wuyansu.

Ta kara da cewar mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, yana fadi a lokacin wani zama da suka yi cewa, 

A sanya sharadi cewa muddin muka kara wa ma’aikatan gwamnati Albashi , to ya ya zama wajibi su rika yin duk me yi wuya wajen sauke Nauyin da ke  kansu. 

Best Seller Channel 

Ta kara da cewa za a rika hukunta duk wanda bai yi aikinsa ba. 

 Gwamnatin Tarayya ta kafa kwamitin daidaita albashin ma’aikatan gwamnati da masu rike da mukaman siyasa.

kwamitin zai kuma auna albashin ma’aikatan gwamnati da na kamfanoni masu zaman kansu, domin tabbatar da ba a yi wa ma’aikatan gwamnati dan hannu ba wajen biyan su albashi da sauran hakkokinsu

 

Slide Up
x