Yadda take kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Turai Kenan a yanzu
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau Daga Kasuwar Wapa Kano
1. Dollar zuwa Naira Siya = 555 / Siyarwa = 560
2. Pounds zuwa Naira Siya = 715 / Siyarwa = 725
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 725 / Siyarwa = 740
4. Yuro zuwa Naira Siye = 610 / Siyarwa = 630
5. Riyals To Naira
Siye = 135 / Siyarwa = 140
6. CFA Zuwa Naira Siya = 920 / Siyarwa = 935
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a halin yanzu
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siya
Daga Kano kasuwar Wapa.
Best seller Channel