Dole kananan manoman da suka ci bashi daga shirin Anchor Borrowers su biya kudin in ji Babban Bankin Najeriya (CBN)
Yusuf Yila Director ne a Babban Bankin kasar nan Cewar duk Wanda yasan yaci bashin Covid 19 ya gaggauta biya.
A tattaunawar da BBC suka yi dashi
Karin bayani cikin video daga BBC