Daga Aminu Bala Madobi
Koriya ta Arewa ta yi Gargaɗi Kan Yaƙin Duniya Bayan Rahoton Kama Shugaban Venezuela.
Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un, ya ce: “Wannan zalunci zai kai ga yaƙin duniya.” Har ila yau, ya yi kira ga Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump da shugabancin Amurka da su bayyana halin da abokinsa, Shugaban ƙasar Venezuela Maduro, yake ciki, yana ƙara da cewa: “Dole ne a saki Shugaban ƙasar Venezuela nan take
Koriya ta Arewa ta yi Gargaɗi Kan Yaƙin Duniya Bayan Rahoton Kama Shugaban Venezuela.
Rahotanni da ke yawo sun ce bayan da Amurka ta kama Shugaban ƙasar Venezuela, Nicolás Maduro, tare da matarsa, lamarin ya haifar da kaɗaici a matakin ƙasa da ƙasa.
Wannan ci gaba ya tayar da kura a tsakanin ƙasashen da ke da alaƙa da Venezuela, inda ake fargabar tasirinsa ga tsaron duniya baki ɗaya.
A martani, Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un, ya fitar da wata sanarwa mai zafi yana gargaɗin Amurka kan abin da ya kira “zalunci” da ka iya kaiwa ga barkewar yaƙin duniya. Kim ya bayyana cewa matakin da aka ɗauka kan Maduro na iya haifar da mummunan sakamako idan ba a yi taka-tsantsan ba.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t