Koriya Ta Arewa Ta Haramta Dariya Tsawon Kwana 11 A Kasar.

 

 Koriya Ta Arewa Ta Haramta Dariya tsawon Kwana 11 A kasar. 

Best Seller Channel 

Best Seller Channel

Hukumomin kasar ce ta bayar da dokar domin alhinin mutuwar tsohon Shugaban, wanda ya mulki kasar tsakanin shekarar 1994 zuwa 2011.

Jaridar Aminiya ta rawaito, Kim Jong Un, wanda shi ne Shugaba mai ci yanzu, shine na uku a cikin na baya baya cikin  ’ya’yansa, da ya karbi ragamar mulkin kasar.

“A iya tsawon lokacin alhinin, an Haramta  shan giya, yin dariya ko aikata duk wani abin jin dadi.

 Wannan matakin ya zo ne domin bikin cika shekara 11 da rasuwar tsohon Shugaban Kasar, Kim Jong II.

Best Seller Channel 

Haka zalika an  haramta wa ’yan kasar yin cefane dungurungum a ranar 17 ga watan Disamba, wacce ita ce ainihin ranar da tsohon Shugaban ya rasu.


Tirkashi!

Allah daya gari bambam. 

Slide Up
x