Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano ta yi watsi da zaben Yusuf Umar Datti na NNPP bayan bai kammala Jami’ar Bayero Kano kwanaki 30 gabanin zaben ba.
Mai shari’a Ngozi Flora Azinge ta umarci INEC da ta ajiye takardar shaidar cin zabe da aka baiwa Datti a baya tare da ayyana Musa Ilyasu Kwankwaso a matsayin wanda ya lashe zaben da ya samu kuri’u na biyu a zaben Kura/Madobi/Garun Malam na Majalisar Wakilai. Fabrairu 25, 2023
Karin Bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb