Kotu ta haramta wa Ado Gwanja yin waka har zuwa lokacin da za a kammala bincike a kansa
Alfijir labarai ta rawaito wata Babbar Kotu a Jihar Kano, karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud, ta ba da umarnin kamo mawaki Ado Isa Gwanja.
Kotun ta kuma haramta wa mawakin yin waka har zuwa lokacin da βyan sanda za su kammala bincike a kansa.
Wannan dai na zuwa ne bayan da Majalisar Malamai ta Jihar Kano, ta maka Ado Gwanja da wasu kara a kotu, kan amfani da kalaman da ba su dace ba a wakokinsu.
Gwanja sai yayi fi ce Wajen wakokin nanaye a fadin Kasar Nan.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ππ
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V