Kungiyar Amintattun Juna Na Gayyatar Al’ummar Musulmi Zuwa Taron Maulidin Shugaba S A W

IMG 110857 26925 1758881353881

Kungiyar Amintattun Juna Na Gayyatar Al’ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Zuwa Taron Maulidin da ta saba yi a duk shekara, domin murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama

Zaa gabatar da wannan hidimar ne

Ranar: Asabar 27th September, 2025
Lokaci: karfe 5:00 na yamma
Wurin taro: Ten to Ten Restaurant dake Unguwar Nassarawa GRA Kano Alu Avenue.

Allah ya barmu da soyayyar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *