Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Maulidi

IMG 20260118 WA0204
Katsina, Labarai

Yadda Cincirindon Jama’a Suka Yi Cikar Kwari A Katsina Yayin Mauludin Sheikh Ibrahim Niasse Karo Na 40.

Posted onJanuary 18, 2026January 18, 2026

Fiye da Musulmi miliyan uku daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ne sukayi tsinke a jihar Katsina domin gudanar da bikin Mauludin …

IMG 110857 26925 1758881353881
Addini, Labarai

Kungiyar Amintattun Juna Na Gayyatar Al’ummar Musulmi Zuwa Taron Maulidin Shugaba S A W

Posted onSeptember 26, 2025September 26, 2025

Kungiyar Amintattun Juna Na Gayyatar Al’ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Zuwa Taron Maulidin da ta saba yi a duk shekara, domin murnar zagayowar ranar haihuwar …

IMG 20250919 WA0483
Labarai

Sayyada Raihan Imam (Qamshi)Na Gayyatar Masoya Annabi SAW Zuwa Maulidi Ranar Asabar

Posted onSeptember 19, 2025September 19, 2025

Sayyadah Raihan Imam (Qamshi)Tana Farin cikin Gayyatar Masoya Fiyayyan Halitta Shugaba Annabi Muhammad S.A.W Zuwa Wajan Taron MAULUD NABIYI Wannan Maulidin Sayyada Raihan Kamshi Ta …

IMG 145125 13925 1757771522959
Labarai

Shugaban Kamfanin H. U. Kura Mining Nig Ltd Na Taya ɗaukacin Musulmin Murnar Maulidin Annabi SAW

Posted onSeptember 13, 2025September 13, 2025

Shugaban kamfanin H.U.Kura Mining Nig, Alh Hamza Uba Kura na taya ɗaukacin al’ummar musulmin duniya dana jihar Kano da kuma na ƙaramar hukumar Kura murnar …

IMG 105658 03925 1756893433206
Labarai

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranar hutun murnar haihuwar Annabi Muhammad S A W

Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, za ta kasance hutu ga ma’aikatan Najeriya domin bikin Mauludi na ranar haihuwar …

IMG 090909 25825 1756109358101
Labarai, Musulunci

Sarkin Musulmi Ya Ayyana yau Litinin a Matsayin 1 ga Watan Rabi’ul Awwal 1447

Posted onAugust 25, 2025August 25, 2025

Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita ce 1 ga watan Rabi’ul …

Kwankwaso
Kwankwasiyya, Labarai

Kwankwaso ya caccaki yan sanda kan yunkurin hana mauludin Tijjaniyya a Kano

Posted onJanuary 27, 2025January 27, 2025

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya taya Darikar Tijjaniyya murnar kammala taron Mauludin Sheikh …

Fati Bararoji
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Maulidin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Wanda Fati Bararoji Zata Gudanar

Posted onDecember 20, 2024December 20, 2024

INA KUKE MASOYA SHUGABAN ANNABIGA RANARKU TAZO Sayyada Fati Baffa Fagge(WANDA AKAFI SANI DA FATI BARAROJI) Tana Gayyatar Masoya Manzon Allah (S.A.W.)zuwa wajen Maulidin Shugaba …

Sarkin Kano
Addini, Labarai

Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Na Gayyatarku Mauldin Annabi (S A W)

Posted onSeptember 14, 2024September 14, 2024

Mai Martaba Sarkin KanoAlh. Aminu Ado Bayero CFR,CNOL,JP Yana Farin Cikin Gayyatar Daukacin Al’ummar Musulmi MasoyaShugaban Mu Annabi Muhammad (S.A.W) Zuwa Wajen MauludinShugabanmu Annabi (S.A.W) …

best seller i
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Litinin A Matsayin Ranar Hutu

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabin tsira Muhammad (S.A.W). Alfijir …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab