Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM domin samun guraben
FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM tafara daukan Sababbin dalibai karo na 11.
Makarantar ta kware wajan koyar da aikin RADIO 📻 cikin sauki, inda za’a koya maka abubuwa kamar haka
1)-Computer Basic
2)-Production
3)-News and Report
4)-Jingle/Advert
5)-Sound recording and editing
Tsawon lokacin karatu wata 3 ne, daga nan a turaka gidan radio domin yin training na tsahon wata 3, domin karin goge wa.
Ga masu bukatar wannan damar zaku iya tuntubarmu ta Wannan lambobin.
07019200017 ko 08163631564
Ko adireshimmu na yanar gizo
fatimasharifconsultancy@gmail.com
Ko kuma a samemu a makarantar makarantar dake Rijiyar zaki kusa da NYSC secretariat BUTALE INFORMATION TECHNOLOGY.
Mungode🙏
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj