Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Na Gayyatarku Mauldin Annabi (S A W)

Sarkin Kano

Mai Martaba Sarkin Kano
Alh. Aminu Ado Bayero CFR,CNOL,JP Yana Farin Cikin Gayyatar Daukacin Al’ummar Musulmi Masoya
Shugaban Mu Annabi Muhammad (S.A.W)

Zuwa Wajen Mauludin
Shugabanmu Annabi (S.A.W)

Taron Mauludin zai kasance kamar haka:

Rana: Asabar 14/09/2024

Lokaci:8:00 Na Dare.

Wuri: Fadar Mai Martaba Sarkin
Kano Dake Gidan Nassarawa.

Allah ya bada ikon halarta…Amin Summa Amin

FB IMG 1726266513980
San Kano

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *