Majalisar dattawan Najeriya ta ce zata fara tantance mimistoci 28 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata da sunayen su.
Alfijir Labarai ta rawaito kakakin majalisar, Sanata Adeyemi Adaramodu ne ya bayyana haka ga manema labarai a ranar Alhamis bayan an karanta sunayen a gaban majalisar.
Adaramodu ya ce duk da cewa majalisar bai kamata ta zauna ranar Litinin ba, amma saboda muhimmancin akin ya sakai zata zauna ranar ranar.
Ya kuma tabbatar da cewa tantancewar zata gudana ba tare da wata matsala ba.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb