Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma masu muƙaman gwamnati. Alfijir Labarai ta …
Category: Majalisar Dattijai
An fitar da cikakkun bayanai kan sabon kudiri da aka gabatar a majalisar dattawa a da nufin samar da hukumar zabe mai zaman kanta da …
Majalisar dattawa ta bukaci masu shirya zanga-zangar a fadin kasar da su dakatar da shirye-shiryensu su kara bawa Gwamanti lokaci domin warware matsalolin ƙasar Alfijir …
Sanata Ali Ndume, ya ki amincewa da nadin da aka yi masa a matsayin shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin yawon bude ido. Shugaban Majalisar …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan tsige shi daga Bulaliyar Majalisa jam’iyyar APC ta umarce shi da ya fice daga jam’iyyar Alfijir labarai ta ruwaito majalisar …
Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa. Za a yiwa Sarakunan Najeriya Matsuguni a cikin kundin …
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya jaddada cewa gwamnoni na karkatar da kuɗaɗen da gwamnatin tarayya ke bai wa ƙananan hukumomi suna sha’anin gaban …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Wakilai a Najeriya ta bukaci Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa NERC da ta dakatar da shirin aiwatar da …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban majalisar dattijai, Godswill Akpabio ya ce nan ba da jimawa ba majalisar dattawa za ta sake nazari kan dakatarwar da …
Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatun da aka zaba sun hada da Maaikatar Matasa, Wasanni, Tsaro, Harkokin Waje, Ayyuka na Musamman, Kasafin Kudi da Tsare Tsaren …
Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijai yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar, wanda shugaban ƙungiyar sanatocin arewa, …
Wata Sabuwa! An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Yadda Shugaba Buhari Yayi Amfani Da Naira Tiriliyan 30.
An Kaddamar Da kwamitin Wucin Gadi Dazai Binciki Yadda Shugaba Buhari Yayi Amfani Da Naira Tiriliyan 30. Alfijir labarai ta rawaito majilisar wakilai ce ta …
Majalisar Dattijan Najeriya ta bayyana dalilan da ya sa ta yanke shawarar binciken tsohuwar gwamnatin Buhari. Alfijir labarai ta rawaito a zaman da ta yi …
Mun Bawa Gwamnoni Naira Biliyan 30 Su Rabawa Jama’a Domin Rage Raɗaɗin tsadar Rayuwar Alfijir labarai ta rawaito Shugaban majalisar dattijai Godswill Apabio ya ƙara …
Iyalan Shugaban Ma aikatan Ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Farfesa Muhammad Ibn Abdallah Na Farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yarsa. Zankadediyar AmaryaSumayya Muhammad Ibn Abdallah …
Majalisar dattawa ta yi sammacin manyan hafsoshin tsaron Najeriya game da kalubalen tsaro da ke ci gaba da ta’azzara a fadin kasar. Alfijir labarai ta rawaito yan majalisar …
Ma’aikatar tsaro ta samu kaso mafi tsoka – N1.3tn a cikin kasafin shekarar 2024 da aka amince da shi. Alfijir labarai ta ruwaito a ranar …
Bikin gabatar da kasafin kudin a Najeriya da shugaban kasar ya yi ga majalisar dokoki ya bar baya da kura, inda wasu `yan majalisar ke …
Majalisar Dattijan Najerya ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta haɗa kai da Majalisar Dinkin Duniya domin yin kira a tsagaita wuta a hare-haren da Isra’ila ke …
Majalisar Dattawa ta karbi bakuncin sabbin ministoci uku da Shugaba Bola Tinubu ya nada a zaurenta domin tantancewa Alfijir Labarai ta rawaito sabon ministan da …