Shahararriyar makarantar koyar da sana oin zamani wato IMAN COLLEGE OF BUSINESS TECHNOLOGY dake birnin Kano a unguwar Sharada Phase 2 cikin kwanar ganduje ta shirya tsaf domin koyar da Æ´aÆ´anku sana oin zamani domin dogaro da Kai.
Tabbas a wannan Karnin samun irin IMAN COLLEG OF BUSINESS TECHNOLOGY sai an bincika a fadin kasar nan, duba da kayan koyo da koyarwa da suka tanadar ga kwararrun malamai, Kuma babban abin farin cikin shine farashin su Mai sauki ne daidai da aljihunku babu tsawwalawa.
Hakazalika an kafa wannan makarantar ne domin samar da ingantaccen ilimi da haɓaka tunani, wanda zai baiwa kowane ɗalibi damar yin fice a irin sana ar da yake son koya ta hannu musaman na zamani.
Darrusanmu na yau da kullum da muke bayarwa NID a shekaru 2 sune kamar haka:
- computer software engineering
- Networking and system security
3.Early childhood care education
IMAN COLLEGE OF BUSINESS TECHNOLOGY ta Kuma bude azuzuwa na musaman domin karatun karshen mako, yanzu haka an fara rijistar shiga makarantar.
Darussan da ake koyarwa na qarshen mako :
GEOGRAPHICAL INFORMATION SYSTEM(GIS) -N50,000
PROFESSIONAL IT SKILLS -N30,000
BASIC COMPUTER APPLICATIONS -N30,000
NETWORKING & SYSTEM SECURITY -N30,000
DATA ANALYSIS USING SPSS &POWER BI -N80,000
DIGITAL FORENSIC INVESTIGATION -N40,000
E-COMMERCE -N30,000
AUTOCARD -N30,000
CLOUD COMPUTING SECURITY -N40,000
EARLY CHILDHOOD CARE& MANAGEMENT EDUCATION-N30,000
IMAN COLLEGE ta tanadi Ingantattun Kayan Aikin gwaje-gwaje Samun damar yin amfani da Intanet kashi 80 cikin 100 na Koyo da koyarwa.
Ga Masu Sha awar shiga makarantar zasu iya zuwa makarantar dake 5th Avenue, 503 Road, Federal Housing Estate Sharada Phase II, Kano State.
ko ku kira
09027252527
09092777744
website: www.icbt.edu.ng
Instagram: @iman_collage
Facebook: iman


Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇