Wata Babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta dakatar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da wasu sarakuna hudu da aka tsige daga karagar mulki daga cigaba da bayyana kawunansu a matsayin sarakunan Kano, Bichi, Rano, Gaya, Karaye.
Alfijir labarai ta ruwaito ta rawaito da take zartar da hukuncin a yau Litinin, kotun ta kara jaddada cewa sarkin Kano na 15 da wasu sarakuna hudu da duk wanda suka nada, su daina bayyana kansu daga ci gaba da bayyana kansu a matsayin sarakunan Kano, Bichi, Gaya, Rano, Karaye da sauransu
Justice watch
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj