Wata Sabuwa!
Matansa sun rabu da shi saboda Yaki daina sata
Best Seller Channel
Abdullahi Haruna Kiyawa shine Jama in yada labarai na rundunar yan sandan kano ya tabbatar da cafke mutumin.
Best Seller Channel
Shima da ya ke karin haske, wanda ake zargin, ya ce satinsa shida kenan da barin gidan yari, bayan kammala wa’adin zaman shekara biyu da aka yanke masa a can.
Mutumin mai shekara 56 a duniya, ya ce matansa sun rabu da shi saboda dan hali da ya ke yi, amma ya yi alkawarin wannan shi ne karonsa na karshe da zai sake aikata sata.
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Kakakin ’yan sanda na Kano ya ce Kwamishinan ’yan sandan Jihar, Sama’ila Dikko ya ba da umarnin gudanar da bincike na tsanaki akan wanda ake zargin, kafin mika shi zuwa ga kotu.
Ga cikakiyar tattaunawar da kakakin Yan Sandan yayi da shi
Shakka Babu