KO KUN SAN MAAUN KANO ZATA FARA SIYAR DA FOAM A KANO KUWA?

 KO KUN SAN MARYAM ABACHA AMERICAN UNIVERSITY KANO ZATA FARA SIYAR DA FOAM A KANO KUWA? 

Aliyu Yusuf Kakaki Jami in watsa labarai na is Jami ar a wata sanarwar da ya fitar a yammacin Talata Cewar. 

Best Seller Channel 

Best Seller Channel ta rawaito ana sanar da dukkanin waɗanda suka sanya  Jami’ar Maryam Abacha American University na Nijeriya a matsayin zabinsu na farko a  jarabawar da hukumar shirya jarabawar shiga jami’a (JAMB) ta kammala a kwanan nan, da su je kowacce cibiyar CBT su dora sakamakon jarabawarsu ta kammala Sakandire kafin a ci gaba tantance bukatar su ta shiga Jam’iar.


Kakaki ya Kara da cewar, wadanda suke son shiga Jami’ar za su iya yin hakan ta hanyar sayan ‘Green Card’ daga CBT mafi kusa da su domin sauya Jami’a tare da sanya sakamakon jarabawarsu.

Best Seller Channel 

Best Seller Channel 

Sanarwa daga Hukumar Gudanarwa ta Maryam Abacha American University Of Nigeria Kano

Slide Up
x