Daga Aisha Salisu Ishaq
Cibiyar kiwon lafiya ta Madinah ta samar da babur don duba marasa lafiya a Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama domin bayar da agajin gaggawa ga masu ziyara a cikin watan Ramadan 2025.
Wannan yunƙurin na da nufin haɓaka bada agajin gaggawa ta hanyar baiwa likitoci damar isa ga marasa lafiya cikin gaggawa ta amfani da babura mai dauke da kayan duba marasa lafiya.
Sabon tsarin, wanda aka Æ™irÆ™iro don tallafawa ayyukan gaggawa a cikin harabar Masallacin Ma’aiki, zai sauÆ™aÆ™a isa ga marasa lafiya da kuma gaggauta duba su.
Daily Nigerian

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ