Alh Musa Jidda Dan Adalan Mudi na yiwa daukacin al’ummar musulmin duniya baki daya murnar zagayowar watan Ramadan watan falala.
Dan Adalan Mubi yayi kira ga shugabanni da yan kasuwa da musu hannu da shuni su ji tsohon Allah wajen sauke nauyin da Allah ya dora musu, musamman a wannan watan na Ramadanul kareem.
Hakazalika ya kara kira ga Al umma wajen komawa ga Allah, da kuma kara dage da addu’a wajen neman yardarsa da neman saukin wadannan masifu da suka addabi Al ummar kasar nan Musamman rashin tsaro da tsadar rayuwa.
A karshe yayi addu’ar neman sauki da rangwame daga Allah. Da fatan za muyi Azumi karbabbe.
Ramadan Kareem
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk