Shugaba Tinubu Ya Shawarci Masu Hannu Da Shuni Musamman A Ramadan

Screenshot 20240311 124203 com.facebook.katana edit 1749237607544

Shugaba kasa, Bola Tinubu, ya bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu a cikin al’umma domin rage musu radadin da suke ciki musamman a wannan lokaci na azumin Ramadan.

Alfijir labarai ta rawaito Shugaba Tinubu ya yi wannan kiran ne a ranar Lahadi a kano lokacin da yake kaddamar da rabon shinkafa motoci 140 da Sanata Abdulaziz Yari ya bayar domin karrama shugaban kasa.

Tinubu wanda ya samu wakilcin babban mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai, Abdulaziz Abdulaziz, ya kuma yaba da wannan karimcin.

Ya ce an yi hakan ne domin tallafa wa mutanen da ke cikin mawuyacin hali a wannan lokaci.

“A duk faɗin duniya, shugabanci na mutum fiye da ɗaya ne. A ko da yaushe akwai bukatar a taimaka wa marasa karfi a cikin al’umma.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *