Sani SK Na Tsananin Neman Taimakonku Bayin Allah Bisa Cutar Daji Da ke damunsa

Jarumin Kannywood Sani Garba Sk ya sake shi wani yanayin Ban tausayi, Bayan da a baya Excellency Inuwa Waya Dan Takarar Gwamnan Kano a Jam iyyar APC ya dauki Nauyin zuwa asibitinsa sakamakon Cutar Daji data ci karfinsa. 

Excellency Inuwa Waya ya taimaka mutuka Gaya a wancan Karon. 

Sai Kuma gashi a safiya jiya an Ga Jarumi Sani SK a Kafar Tik Tok Yana sake rokon Yan uwa Kan Yana Kara neman Taimakon Bayin Allah da a taimaka masa! 

Wai shin Ina Yan uwan Sana arsa na kannywood ne? 

Me yasa a lokuta da dama ake ganin Jarumai sukan Fito neman Taimako ne a duniya? 

Dama ita Kannywood bata jin Kan yayanta ne lokacin da suke cikin Larurar Kenan? 

Allah ya Bawa Sani SK lafiya da sauran Al ummar Annabi S A W ameen. 

 Vedio

Slide Up
x

2 Replies to “Sani SK Na Tsananin Neman Taimakonku Bayin Allah Bisa Cutar Daji Da ke damunsa

  1. Gaskiya yakamata yan Kannywood suyima kansu karatun tanatsu susani kowa acikinsu Allah zai iya jarabtarshi da makamancin irin wannan haki, anawa tunanin ba abun alfaharine atafe dasuba ace gawani mutum yafito daga bangarensu yana neman taimako agun duniya abunda kuma baifi karfin wani mutum guda daya acikinsu yadauki nauyinshiba wannan zai iya jawo zubewar kimarsu duba da cewa wannan bawan Allah yabada gudun muwa maitarin yawa wajen habbaka wannan masana'anta Wanda babu mamaki daba dan sunrike martabar sana'arba toda su yanbayan basu sametaba.
    Allah yabashi lafiya yasa kaffarane da duk sauran musulmi daauke dama da wata lalura na gida Dana asibiti ameen.

Comments are closed.