Sarkin Sharifan Adamawa Sheikh Sharif Usman Adam Ya Nada Sharif Abba Aliyu Ayagi Maji Dadinsa

IMG 20250823 WA0390

Mai Martaba Sarkin Sharifan Adamawa Sheikh Sharif Usman Adam Ya Nada Sharif Abba Aliyu Ayagi A Matsayin Maji Dadinsa.

Nadin yazo bayan wata ziyara da kungiyar Sharif suka kai masa a fadarsa dake can garin Adamawa jihar Yola.

Alfijir labarai na taya Sharif Abba Ayagi murnar wannan nadin nasa, Allah ya kama.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *