Saudiyya ta naɗa sabon babban Mufti na ƙasar bayan rasuwar Sheikh Abdulaziz

FB IMG 1758721614264

Masarautar Saudiyya ta naɗa Sheikh Dr. Saleh bin Humaid a matsayin sabon Babban Mufti na ƙasar kuma shugaban Majalisar Manyan Malamai.

An naɗa Humaid ne ta hannun Mai Kula da babban Masallacin Harami da Masallacin ANNABI Sallallahu Alayhi Wassalam.

Zai gaji Sheikh Abdulaziz, wanda ya rasu a jiya Talata ya na da shekaru 82.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *