Sharhi Kan Littafin Sirri Kwanciyar Hankali Mijinki A Jakark! Matarka A Aljihunka! Na Malama Aisha Aminu Ahali

Alfijir Copy

Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka  littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun nasara a gidan aure.

Shin kinsan waye namiji kuwa?

Kai ma kasan wacece mace kuwa?

Ya ake zama da juna ba’a samu matsalaba, wasu hanyoyi ake bi don samun tabbatuwar soyayya. Menene mabudan zuciya, hakkokin kowa na sharia da kyautatawa, shawarwari na musamman ga ma’aurata, me yasa maza sukai rauni a wannan zamani duk da karyar ilimi da wayewa mace daya take kasa rukuwa, amma a zamanin baya namiji daya yana iya auren mata hudu basu gagareshiba!

Domin samun amsoshin wannan tambayoyin da ma wasu muhimman bayanai nemi tagwayen littatafan mace macen aure a kasar hausa wake da lefi.

Sai kuma sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka

Malama Hajiya Aisha Aminu Ahali ce ke kai kawo wajen nemo muku saukakan hanyoyi domin dacewa da rahamar Ubangiji.

Malama Aisha masaniyace  kan zaman takewar aure, kuma  mai nazari da bincike gami da fashin baki akan rayuwar iyali

Domin samun waɗannan takwayen Littatafan a iya neman Editor na Jaridar Alfijir (Musa Best Seller) ko

Gwammaja Gidan Malam Apnan chemist 08037951667 ko.

Civic Center Malam Kato Store
0803 972 9083

Kasuwar kurmi yan littatafai darul umma +2347033575138 ko.

Dumus cosmetics Yamadawa Shagon Sabitu 08060744768 ko.

Gandu  jikin masallacin Bashir Tofa Shagon Ismail Unique Design +2348032878102 ko.

Shahida store Tudun Yola ko.

Habiya Super Store. NO1. 38 Link Bawo Road Hausawa Quarters  07038283087.
08096293580. 09122088577

Domin tattauna da Malama Aisha Kai tsaye a iya tuntubar ta ta wannan lambar

0816 556 5971

Ko da kudi ku, sai da rabonku

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *