Shugaba Buhari Ya Taya Alhaji Ahmadu Haruna Zago Murnar Zama Shugaban Jam iyya A kano

Shugaba Buhari Ya Taya Alhaji Ahmadu Haruna Zago Murnar Zama Shugaban Jam iyya A kano. 

Best Seller Channel 

Best seller Channel 

A daren ranar Asabar ne Alhaji Ahmadu Haruna Zago wanda ya jagoranci wata kungiya mai biyayya ga tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya gana da shugaban kasa Muhammad Buhari a fadar shugaban kasa dake Villa Abuja

BBC ta rawaito, Ahmadu Dan  Zago, bayan ganawarsu ya ce Shugaba Buhari ya taya shi murnar yin nasarar samun shugabancin APC a Kano.

Best Seller Channel 

Dan Zago, ya kara da cewa ba su tattauna kan rikicin da jam’iyyar take fama da shi a jihar Kano ba, yana mai cewa “tun da batun yana kotu ba mu tattauna a kansa ba. 

Ya Kara da Cewar, ka san Shugaba Muhammadu Buhari ba ya shiga lamarin da ke gaban n kotu inji Dan Zago.

Slide Up
x