Yau Asabar 25/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 565 / Siyarwa = 570
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 730 / Siyarwa = 750
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye / Siyarwa
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 630 / Siyarwa = 650
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 960 / Siyarwa = 970
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 72/ Siyarwa = 75
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel