Shugaba Buhari Ya Taya Ganduje Murna

 Shugaba Buhari ya taya gwamnan Kano Ganduje murnar cika shekara 72 a duniya.

Best Seller Channel 


Kakakin fadar shugaban kasar Nigeria Mal Garba Shehu Cikin wata sanarwar da ya sawa hannu, ya ce shugaba Buhari ya bayyana Ganduje a matsayin wanda ya kawo ci gaba a tsarin gudanarwa, kuma ya samar da zaman lafiya da ayyukan ci gaba a Kano.

‘BBC ta rawaito Muhammadu Buhari ya ce, ‘Ina tayakaa murna a wannan rana gwamna Ganduje, Allah ya kara maka ingantacciyar lafiyar da za ta ba ka damar ci gaba da hidimta wa Kanawa da Najeriya baki ɗaya. 

Ya kara da cewar, haƙika Kano na samun ci gaba a ƙarkashin mulkinka” Inji Shugaba Mu Buhari.

Slide Up
x