Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Kemi Nanna Nandap a matsayin sabuwar controller gener ta Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS). Wato immigration
Alfijir labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Mai baiwa shugaban kasa shawara a kan harkokin yada labarai Ajuri Ngelale, ya fitar a ranar laraba
A cewar sanarwar sabuwar shugabar hukumar zata karbi aiki daga hannun Mrs. Caroline Wura-Ola Adepoju, a ranar 1 ga Maris, 2024.
Shugaban kasa yace yayi tunanin cewa sabuwar shugabar hukumar zata kawo sauye sauye da Kuma zurfafa tunani wajen ganin an sami cigaban kasa ta fuskar hidimtawa kasa ta hanyar kulawa da iyakokin kasar ta dalilan bakin haure da Ke shigowa ba bisa Ka,ida ba da Kuma tsaron kasa ga Al,ummar Nigeria da Kuma Samar da ingantaccen tsaro ga Al,ummarta
![IMG 20240222 091426](https://alfijirlabarai.com/wp-content/uploads/2024/02/IMG_20240222_091426.jpg)
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V