Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dawo Kasar a daren juma a

FB IMG 1696057076428

Shugaban ƙasar Nigeria, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya a daren jiya Jumu’a, bayan mako ɗaya ba a ji ɗuriyarsa ba.

Tun ranar 22 ga watan Satumba, Tinubu ya baro Amurka inda ya halarci taron majalisar dinkin Duniya, amma bai dawo gida ba, lamarin da ya sanya wasu yan ƙasa shiga damuwa ganin cewa tawagar da suka raka shi sun dawo Najeriya ba tare da shi ba.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *