Shugabannin Kananan hukumomin Kano 44 sun Maka Gwamnatin Kano a gaban kotun tarayya, kan zargin yunkurin dibar kudinsu domin yin aikin wasu gadoji a birnin Kan
Alfijir labarai ta rawaito sun maka gwamnatin ne da nufin a hana gwamnatin taba musu kudadensu na cikin asusun hadaka da sukeyi da ita (Joint Account) sakamakon abinda sukace ana kokarin dibar kudin a aikin gadojin Dan Agundi da ta Tal’udu.
A Takardar Karar me Lamba FHC/ABJ/CS/1733/2023, shugabannin sunyi Karar Gwamnatin Kano ne, da kwamishinan shari’a na jihar da kuma Akanta Janar na Kano
Takardar me dauke Da Kwanan Watan Jumu’a 29 Ga Watan Disamba, ta roki kotun ta hana Gwamnatin Kano taba musu Kudin nasu domin yin aikin gadojin 2.




Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl