Kamfanin ASHFAT GLOBAL LINK NIG LTD ya kawo muku Baburan da babu irinsu a duk fadin Afrika, duk inda kaga wannan baburan kamfanin to daga wajen su aka same su.
Duba da dogon nazari da hangen nesa da masu wannan kamfanin suka yi akan irin matsalolin da ake samu da sauran Baburan, wanda ya haɗa matsalar caja da zukewar caji, sai matsalar batir da rashin ingancin robobin, sai rashin samun kayayyakin su idan bukatar hakan ta tashi, shi yasa suka samar da wadannan kalolin domin huce takaici.
Shi wannan babur yana tafiyar Kilo meter 80 idan a cikin lunguna ne.
Idan kuma kwalta zaka bi sambal kilo meter 120,Sannan Batir 6 ne a jikinsa.





Ana caja shi da wutar lantarki, idan kuma aka dauke wuta zai tsaya ne cak ba zai zuke ba sabanin saura, idan kuma ya cika ko baka cire ba baka da matsala zai tsayar da kansa ba zai lalata Batir din ba, a takaice dai cajinsa DC ne da AC.
Kudinsa dubu dari takwas da saba in. ₦870,000 farashin kamfani.
Shi kuma wannan babban yana da Censor da Tracker da kuma Mp 3 a jikinsa, yana da wajen cajin waya yana kuma da wajen Sim Card.
Zaka yi tafiyar Kilo meter 120 dashi ko a titi ko cikin lungu lafiya lau
Ana caja shi da wutar lantarki, idan kuma aka dauke wuta zai tsaya ne cak ba zai zuke ba, idan kuma ya cika ko baka cire ba baka da matsala ba zai lalata Batir din ba kamar na ragiwar, a takaice dai cajinsa DC ne da AC.






Kudinsa kuma miliyan daya da dubu ɗari biyu, 1.2M farashin cikin kamfani.
Muna da sauran kalolin Baburan bayan waɗannan ma, sannan Muna maraba da masu sari ko masu siyan dai-dai.
Sannan kuma ko ina kuke a fadin Afirka zamu iya tura muku da shi.
Tuntubi dadin gushi kamfani ya tanadar muku da kayan gyaransa kyauta har garanti ya kare, bayan karewarsa ma kamfanin dai zaka kawo idan da matsala a gyara maka, muna da kwararrun masu gyara a zube.
Ga mai neman karin bayani Zai iya tuntubar wadannan lambobin kira ko Whatsapp
08032077835
07011113809
08036902565
09060680100
08036861501
08106666688
Muna maraba da ku a kowane lokaci
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ