Labarai, NLC DSS Ta Bayar Da Belin Shugaban Kungiyar Kwadagon Najeriya Joe Ajaero Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024 Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bada belin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya, NLC, Joe Ajaero bayan Kama shi da tayi a safiyar litinin. …