Al Ajabi, Labarai Ajali! Wani wawan naushi yayi sanadiyar mutuwar wani mai rabon fada a Adamawa Posted onOctober 16, 2024October 16, 2024 Wani mai suna Markus Dali mazaunin Sina Kwande a karamar hukumar Michika a jihar Adamawa ya rasa ransa yayin da ya ke kokarin rabon faɗa …