Labarai, Mutuwa An saka lokacin yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman Sallah a gobe Litinin da wurin da za ayi Posted onAugust 10, 2025August 10, 2025 Muna sanar da yan’ uwa idan Allah ya kaimu gobe da yamma za’a yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman salatul Ga’if a masallacin Galadanchi na cikin …