An saka lokacin yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman Sallah a gobe Litinin da wurin da za ayi

FB IMG 1754857505064

Muna sanar da yan’ uwa idan Allah ya kaimu gobe da yamma za’a yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman salatul Ga’if a masallacin Galadanchi na cikin gari bayan idar da sallar la’asar,i in Allah ya kaimu.

Sakamakon rasa jirgin da za a dawo dashi gida, yan uwa suka yanke shawarar yin jana’izarsa a can Æ™asar Cairo

Allah ubangiji yayi masa rahma ya bamu hakurin rashin Sarkin Zumunci ameen ameen.

Sanarwar daga iyalan Marigayin suka turowa Alfijir Labarai

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *