Ambaliya, Labarai Ibtila’i! Ambaliyar Ruwa Mafi Muni Cikin Shekaru 30 Ta Ƙara Furuwa A birnin Maiduguri Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024 Birnin Maiduguri dai yayi fama da ambaliyar ruwa mafi muni tun shekarar 1994, Wanda ruwa ya mamaye gidaje da dama, lamarin da ya sanya mazauna …