Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba a fadar shugaban Najeriya dake Abuja. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Najeriya Bola …
Category: Ambaliya
Birnin Maiduguri dai yayi fama da ambaliyar ruwa mafi muni tun shekarar 1994, Wanda ruwa ya mamaye gidaje da dama, lamarin da ya sanya mazauna …
Daga Aminu Bala Madobi Ambaliyar ruwan sama ya janyo katsewar wani muhimmin bangare na babbar hanyar Kano zuwa Maiduguri a garin Malori-Guskuri dake karamar hukumar …
Ambaliyar ruwa ta mamaye wasu yankuna uku a karamar hukumar Argungu ta jihar Kebbi, inda ta lalata gidaje sama da 200. Alfijir labarai ta ruwaito …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan zuwan damuna, da yawa daga cikin mazauna karamar hukumar Gada da ke jihar Sokoto sun rasa matsuguni, gonakinsu, da gidaje …
Gwamnatin Najeriya ta gargaɗi jihohin ƙasar 18 kan barazanar ɓarkewar cutar Kwalara saboda barazanar fuskantar ambaliya, sakamakon ci gaba da ruwan sama da ake yi …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane uku ne suka mutu yayin da 7 suka samu raunuka bayan da wani gini ya rufta sakamakon mamakon ruwan …
Akalla gidaje 60 da kayayyaki na miliyoyin Nairori suka salwanta sakamakon wata ambaliya da ta mamaye Ƙananan Hukumomin Jihar Nasarawa guda biyu. Alfijir Labarai ta …
Ambaliyar ruwa a ƙasar Libya ta haddasa mutuwar mutane akalla dubu biyu, sannan da dama sun bata bayan wata mahaukaciyar gugguwa dake tafe da ruwan …
Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka shafe sa’o’i da dama a ranar Asabar a unguwar Dakingari da ke karamar hukumar Zuru a jihar Kebbi, …
Kamfanin dillancin labaran Nijar ANP ya ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum 32 cikin watannin baya-bayan nan. Alfijir Labarai ta rawaito Yankin Tahoua da ke …
Alfijir Labarai ta rawaito cewa wata Ambaliyar ta lalata kadarori na miliyoyin naira sakamakon mamakon ruwan sama da aka tafka a safiyar ranar Juma’a. Hukumar …
Alfijr ta rawaito, hukumar ba da agajin gaggawa ta Jihar Binuwai, Dokta Emmanuel Shior, ne ya bayyana hakan a Makurdi ranar Laraba a wajen rabon …