Katsina, Labarai Innalillah wa Inna Ilaihi Raji’un. Allah ya yiwa mahaifiyar Gwamnan Katsina rasuwa Posted onMarch 23, 2025March 23, 2025 Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dikko Radda Hajiya Safara’u Umar Baribari rasuwa bayan fama da doguwar jinya. Daraktan yada labaran fadar gwamnatin …