Labarai, Mutuwa Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Shahararren Mawakin IBB, Garba Gashuwa Rasuwa Posted onSeptember 1, 2024September 1, 2024 Allah ya yiwa Shahararren Mawakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida Alh Garba Gashuwa Rasuwa Sanarwar ta fito ne daga bakin yar sa Maryam Garba …