Labarai, Yan Bindiga Ibtila’i: Wasu Bama-Bamai Biyu Sun Fashe A Jihar Yobe Posted onJune 28, 2025June 28, 2025 Akalla mutane huɗu ne aka tabbatar da rasuwarsu, ya yin da wasu 21 suka jikkata sakamakon fashewar abubuwa biyu na nakiya (IED) da ake zargin …