
Daga Aminu Bala Madobi Ana cikin halin dar-dar a yayin da wani abin fashewa ya tarwatse a manyan bututun samar da Man Fetur na Trans-Niger …
Daga Aminu Bala Madobi Ana cikin halin dar-dar a yayin da wani abin fashewa ya tarwatse a manyan bututun samar da Man Fetur na Trans-Niger …
Daga Aisha Salisu Ishaq Ƴan bindigan da su ka sace Dakta Adekunle Raif Adeniji, Daraktan Gudanarwa na Sakatariyar Jam’iyyar APC a Abuja, sun nemi a …
Daga Aminu Bala Madobi Wani dan bautar kasa (NYSC) mai suna Safwan Fadec ya gamu da ajalin sa a hannun wasu ‘yan bindiga a karamar …
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wani jami’in banki a Daura bisa zargin sace N18m daga asusun wani abokin huldar bankin ta hanyar na’urar …
Mutumin, mai suna Aminu Abdullahi, ya shiga hannu ne bayan da wani dan kasuwa ya kai rahoton cewa ya je shagon sa ya sayi taliya …
Hedkwatar Tsaron ta bayyana cewa sojojin Najeriya sun kama kasurgumin shugaban ‘yan ta’adda, Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani da Habu Dogo a Sokoto, da …
Wata likitar ido da ke Cibiyar kula da lafiyar Ido ta Ƙasa a Jihar Kaduna, Ganiyat Popoola, wacce ƴan bindiga su ka sace a watan …
Kachalla Halilu Sububu ya bar wasiyya kafin mutwarsa Kwanaki biyu gabanin hallaka gawurtaccen ɗan ta’adda Halilu Sububu, ya saki wani faifan bidiyo inda yake barin …
Sun sace mutane 150 da shanu kimanin 1,000 kwanaki ƙalilan bayan sun hallaka Sarki Isa Muhammad Bawa Alfijir Labarai ta rawaito aƙalla mutane 150 ne …
Bayan garkuwa da mutum 11 a Dutse-Alhaji, ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum 23, a Bwari yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan …
Daga Aminu Bala Madobi Dan majalisar dokokin jihar Sokoto mai wakiltar mazabar Gudu, Yahaya Gudu, ya tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin. Alfijir ta rawaito …
Mahaifiyar fitaccen mawakin siyasar nan na Arewacin Nijeriya, Dauda Kahutu Rarara ta kubuta daga hannun ‘yan bindigar da suka sace ta. Alfijir labarai ta ruwaito …
Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito wata sanarwa da ƙungiyar …
Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun Shiga Mota Daya Alfijir labarai ta rawaito lamarin …
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai hari a hedikwatar ‘yan sanda reshen Abaji da ke Abuja tare da yin fashi a …
Rahotanni sun tabbatar da cewa mahara sun tsere da matar babban Sarkin Masarautar Ninzo, Umar Musa, cikin Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna. Alfijir labarai …
An kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, Abubakar Ali Damina mai shekaru 43 a kauyen Ofodo da ke kusa da garin …
Wasu mahara da har lokacin hada wannan labarin ba a Tabbatar da adadinsu ba, sun bindige Malam Sai’idu Jikan Basa wanda shi ne shugaban jam’iyyar …
Anyi Garkuwa da ɗaliban ne a kauyen Gidan Bakuso dake ƙaramar hukumar Gada a lokacin da suke shiga dakunansu domin gujewa harin da aka kai …