Jami a, Labarai Wata Sabuwar! Kimanin Malamai 30 Ne Suka Yi Murabus a Jami’ar Bauchi. Posted onSeptember 29, 2024September 29, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Kimanin sama da malaman jam’iar Sa’adu Zungur (SAZU) 30 ne suka yi murabus sakamakon tabarbarewar yanayin aiki da kuma rashin isassun …