
Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta kaddamar da wani tsari na yanar gizo wanda zai baiwa dalibai damar shiga da duba sakamakon kammala karatunsu ta hanyar …
Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta kaddamar da wani tsari na yanar gizo wanda zai baiwa dalibai damar shiga da duba sakamakon kammala karatunsu ta hanyar …
Daga Aminu Bala Madobi Kimanin sama da malaman jam’iar Sa’adu Zungur (SAZU) 30 ne suka yi murabus sakamakon tabarbarewar yanayin aiki da kuma rashin isassun …
Shugaban Jami’ar Dutsinma (FUDMA) da ke Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya zargi wasu ma’aikatan jami’ar da taimakawa ƴan bindiga da bayanai. Yankin na fama …
Za mu toshe duk wata kafa tare da ladabtar da jami’an da ke da hannu a irin wannan lamari. Alfijir labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayyar …
Shin kuna shirye don fara tafiyarku ta ilimi tare da mu? Alfijir Labarai ta rawaito Jami’ar Baba Ahmed dake Kano ta samar da darrusa na …
Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka; Alfijir Labarai ta …
Dr. Bashir Aliyu Umar Limamin Masallacin Al Furqan na Kano yayi Tsokaci Akan wani Littafi Mai Suna Queen Primer New Edition da ake Amfani Dashi …
Binciken ya kasa tantance dalilin da yasa cibiyar ta zabi iya wasu mutane ne kawai ke da damar shiga, sabanin yadda a baya kowa na …
Sojojin mulkin Jamhuriyar Nijar sun kama wasu malaman jami’a sakamakon nuna adawa da juyin mulkin da suka yi a watan Yulin da ya gabata. Alfijir …