Labarai, Mutuwa Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Sheikh Jingir Rasuwa Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025 Ƙungiyar Jama’atu Izatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta rasa ɗaya daga cikin manyan malamanta, Sheikh Hassan Saeed Jingir, wanda ya rasu yau sakamakon rashin lafiya. …