Labarai, Mutuwa Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Kanal Daudu Sulaiman Rasuwa Posted onAugust 9, 2025August 9, 2025 Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. …